BANGON DUNIYA by Ibni Abdullahi part 1E,F,G,H,I & J - HAUSA EBOOKS -->

HAUSA EBOOKS

NQNia.blogspot.com Is a Premium Template Sharing BlogBANGON DUNIYA PART 1E} Jiragen ruwa sukamike acikin Bahar xum sai tafiyasuke maxaje na rafka ihu gamida kururuwa suna saran,iska da takobi basuda wani buri face Fatan aukuwar bala,i suna sha,awar xubarda jini dagwada karfin dantse ga abokaningaba dayake tafiyace da akeyinta bisa alkaluman tsafi tuni sun tsallake Bahar Xumsunfada Tekun Xurum ai tafiya kandan sukayi sai akaji Sarki Kaushatu dan Kan,ana jikan Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana da yunwa yadaddage yakwarara ihuyanacewa kai maxaje matuka jiragen ruwa daga jinsin aljannu da mutane mudafe datuki domin Gakifi Kurdum can agabammu kuma haryanxu Sarkan ajalina taredashi tananan acikinsa take Dakaru sukaiduba gabansu kawai sai sukahango ruwa nawani toroko yanaxillo yanakara gaba da sauri alamun tafiyarKifi Kurdum maxaje sukasa ihu dakururuwa sutunkari wannan Kifi Abinka da harkan tsafi tuni Sucimma kifi sukewayeshi babu hanyarda xai iya guduwa kifin yabayyana asaman ruwa girma kifi yayigirman Giwa girmansa yawuce misali domin ganin girman kifinkawai ya,isa yasa Xuciyar maxaje tabuga abinkada shu,umim kifi sai yarika kallon maxaje daya bayandaya kamar yana irgasu Sarki Kaushatu yakwarma ihu yace kaiKifi Kurdum lallai abisa umurnina inacewa ka amayoda sarkan daka hadiya mutukar kana bukatan kacigabada rayuwa cinkin Salama Kifin yai gunji kawai sai yanutse cikin ruwa nanfa dakarun Sarki Kaushatu sukama dawur dawur da idanu Sarki Kaushatu yace maxaje lallai kukasance cikin shiri domin komai xai iya faruwa,lallai dayuwam xa,amutu kwatsamsai Kifi Kurdum yayo sama yafuto daga cikin ruwa asamansa akwai tsinannun aljannunnan guda bakwai masu sarrafashi suna rike dawasu bakada kwari dankari aisai suka fara sakin kibau gadakarun sarki Kaushatu dan Kan,ana Kamar saukan ruwan sama nanfa sushiga babbakealjannuda mutane ihun maxaje yagauraye ko,ina aljannunnan bakwai surikita Jama,ar sarki Kaushatu kisa suke bashara,a nanfa masifa tasamu gindin xama wutar yaki taruru mutuwa tarika shawagi akammaxaje tana wafce rayukansu tana watsasu kiyama tsabar masifa na aljannunnan bakwai sai sudaka tsallesubar kan kifin sudira ajiragen ruwan dakarun Sarki Kaushatu sufarma maxajeda sara dasuka sutarwatsa jirgi sukashe jama,ar ciki subankama jirgin wuta yakone kurmus shikansa Kifi Kurdum saboda Shu,u,manci tako,ina feshin wuta yakeyi bakida hancinsa da fuka fukansa yana kone abokan gaba kaiya aikoda Sarki Kausatu yaga balbalin bala,i damasifa da ake saukema dakarunsa sai yakwarma ihu maitsananin kara da rudarwa yaxare takobi yai girgixa take yarabu xuwa gida bakwai kowani daya yafuskanci aljani guda dankari nanfa yaki yasauya salo domin wata sabuwar masiface akwantota tsakanin aljannunnan da Sarki Kausatu yaki yasarke maitada hankali Tuni yasa gatari alokaciguda yafaskara kan aljannu uku yafasa kijin biyu yamurde wuyan daya kawai sai ragowan aljaninnan yabace ajikin Kifi Kurdum sannan kifin yatashi Sama daniyyar guduwa Sarki Kaushatu yahade guri daya yai girgixa yatashi saman yariski katon kifinnan sukacame da yaki asama shida kifinnan kayya lallai wata tsiyasai dangado koda masifatai masifa sai sukarika sakema juna bala,i,daga kofofin tsafi tuni suka haifar dawani hayaki gamida rugugi maitada hankali kifi Kurdum yabusama Sarki Kaushatu wata Shu,uman wuta takama ilahirin jikinsa bakidaya hankalin jama,arsa yatashi shikuma kifinnan sai yatsaya asararin samaniya yana wani juyi kamar yana wasan Farinciki kayya da kifinnan yasan masifar da xata sameshi da yakara gaba aguje domin lokaci daya wutar tamutu sai SarkiKaushatu yabayyana yaya wani baki sannan yakunbura yakara girmatsanani girama yaninka kifinnan biyu yakwarara ihu yamika hannunsa tadanki Kifinnan yakafa hanna yensa abakin Kifin kamar Gora haka Sarki Kaushatu yabara kifinnan gida biyu yai jifada sassan jikin kifinSai Sarkan ajalii tabayyana asama Sarki Kaushatu yakaimata kamu amma shu,umar Sarkan saita xille tayo kasa xata fada cikin ruwan tekum Xurum Sarki Kaushatu yabiyota da tsananin gudu yana kwarma ihu yanacema dakarunsa kucafeta kada kubarri ta afka ruwannan aisai aljannu da mutane sukai cincirundo suka daga hannayensu domincafe sarkannan shikuma Sarki Kaushatu sai yarika saukowa ahankali domin yasadakar cewa Bamakawa Dole Sarka ajali tasauka ahannun daya daga cikin Dakarunsa kawai sai yarika kyakyata dariya abinsa Kayya da Sarki Kaushatu da jama,arsa sunsan masifarda xata afkamusu toda kowa yai takansa domin lokacinda Sarkar tayo kasa taxo dabda Dakarun Sarki Kaushatu Sai tafudda wani masifaffen haske haske yaketa tacikin dakarun Sarki Kaushatu abin bakyan gani domin haka hasken yarika shiga jikin aljannuda mutane yanafasasu kama tangaran haka suke tarwatsewa wohohonanfa tekun yarikede yaxama tekun jine yacika da gawawwakin aljannu da mutane, Sarkan tatsundumacikin ruwa Sarki Kaushatu yakwarara ihu shima yatsunduma cikin ruwan yakunna nutsu inda yabar dakarunsa suna cigaba da fashewa can yafuto yatsaya asaman ruwa yakama karanto kalaman tsafi gamidasuburbudo warkoki daga Warkokintsafi saiwani janhaske yashigi jama,arsa take sudaina fashewa alokaci guda kuma ruwa tekun yakafe halittun ruwan suka bayya afili tsananin Fushi sai Sarki Kaushatu yabusa musu wutar tsafi yakonesu bakidaya shida Jama,arsa suka koma kan tudu yakalle dakarunsa wanda adasunkai miliyan bakwai amma yanxu basuwuce miliya ukuba yakwarma ihu yace ahalin yanxu Sarka ajali tabar cikinruwa kuma wata Matsafiyar aljana maisuna Jajira itace tawufce sarkan Yadagamurya yacekuma tadauki ajalinta kawaisai yaigudu maxaje rufamar baya INASUNUFANE SHAYI YA ISO#BANGON DUNIYA PART 1 G
Lokacin da Sarki Kaushatu yakumbura kuma ya harxuka yakwarara ihu sai ya afkama Macijiya Dallura da wani irin yaki maitada hankaili itama ta ruftamar sushiga farautan ran juna amma awannan karan labari yasha banban domin tuni Sarki Kaushatu yama Dallura raunika fiyeda Sittin yasare mata kawuna biyar inda yatasata agaba yana sauke mata axabar yaki dakanta taja baya sannan ta xubbda makamanta tai sujjada ga Sarki Kaushatu tace daga yau nibaiwarkace domin kai shaidanine uban Shaidanu Sarki Kaushatu yakeceda dariya akarke yakwarara ihu yace wane yaro kuma wane uban yaro ni Sarki Kaushatu dan kan,ana jikan Sarki Kurungu tsinanne uban mutsiyata Yadubi jama,arsa yace kowa yashirya xamu tunkari Dutsan wuta domin acanne Aljana Jajira take Rayuwa ahalin yanxu ta ajiye Sarkan ajali atsakiyar Fadanta sannan takewaye ilahirin dajin da shaidanun aljannu masu mutukar hadari lallai su iblisaine wadanda atarihinsu basusan faduwaba balle tsoro sukashe mutum kuma sunacin naman mutu haka kuma suna kashe aljani kuma sunacin naman aljani tabbas mudasu xamu gwabxa yaki mai take sai mai tsawon kwana kawai sai yadaka tsalle yahaye dokinsa yasaki Linxamin doki yanna cikin Dokar daji bakida dakarunsa suka rufamar baya hada maciya Dallura saida sukai tafiyar wata guda cur bisa alkaluman tsafi Sannan Suka isa Dutsan wuta wani kasur gumin Dutsene da yaxagaye dajin kaf babu wata hanyar wucewa sannan da xaran katunkareshi to xaima feshin wuta kakone kurmus dankari koda suka iso wannan waje sai suka tsaya inda Jama,ar aljannu da mutane gamida Dodanni suka tsorata daganin wannan Shu,umin Dutse domin aman wuta yakeyi bakakkautawa babu wata hanyar wucewa Sarki Kaushatu dankan ana yakarema Dutsannan kallo tsaf sannan yadubi jama,arsa yace yaku jama,ata lallai kusani bamuda wata hanya face muketa tacikin wannan gagarumar wuta mu haura dutsannan muriski aljana Jajira domin fadarta nabayan wannan tsinannen Dutse ai sai Hankalin jama,a yatashi domin kowa yasan shiga wannan wuta tamkar sallamama Mutuwace Koda sarki Kausahatu yafahimci Jama,arsa suntsorata ainun sai yabushe dadariya inda akarke yakwarara ihu sannan yaxarce takaranto wasu kaman tsafi yanuna wutarnan dankari ai amaimakon wutar ta mutu sai akwarara ihu wutar takara toroko tai Sama tashiga feshi tanayin harshe tana laso jama,ar aljannu da mutane daga rundunan Sarki Kaushatu tana kone su tuni jama,a Sukaja baya ran Sarki Kaushatu Yabaci yatunkari Wutar yanarike da wani bakin mashi da bakin Garkuwa tabbas iblishi iblishine domin tilas Wuta tadaina feshi takoma gudaya tairmi tanaci balbal Sarki Kausatu yaci gabada kusantar Wuta sai akara kwatsatsa ihu anacewa kai tsinanne lallai yauce ranan mutuwarka kawai Sai wasu jajayan Gwaggo birai girmansu yakai girman katuwar bishiyan kuka jajur suke kamar Garwashin wuta jikinsu harcida wuta yakeyi suka rika futowadaga cikin wutannan suna rikeda takubba yawansu yaxarce misali muninsu baxai fasaltuba suka afkama Sarki Kaushatu dayaki irinna amatu ko airai nanshima yafada musu sushiga gogawa dankari yaki yakaure inda sukarikaimai sara da suka yanakarewa gamida gocewa yana maida musu da martani wani abin takaici shine kwata kwata makami baya tasiri ajikinsu hankalin Sarki Kaushatu yatashi yafusata yarafka ihu yadaga hannayansa sama yarintse idanunsa yana karanto karatun Sur kulle inda biroyinnan suka rika tafkamar Sara dasuka amma kamar suna saran Dutse sambaidamu da suba takubbasu suka rika kararayewa can amaka wata tsawa da walkiya mai tsoratarwa dankari jama,asuka furgita anemi Sarki Kaushatu arasa yabace bat nanfa Dadakarusa da abokan artabusa sushiga xare,idanu amma bashi ba alamansa can akwarara tsawa gamida walkiya jama, sukadaga kai sama,atsorace kayya tsinanne tsinanne ai saiga Sarki Kaushatu na saukowa daga sararin Samaniya yana cikin wata damaran yaki jakur yanarike dasu jajayan gatura wata naci ajikinsa balbal kai inka ganshi saikadauka Iblishin Tabdijama ai Saikallo yakoma Sama domin al,amari yaxama masifa dabala i sannu ahankali yadira akasa kasa tai girgixa duwatsu suka ammsa koramu sukama ammbaliya dawakai suka xarya suna neman shiga dajiiiAmma gwaggwannin biriroyinnan sai suka jadaga dashiri Gumu KAI WANNAN SHAIDANINE NANUFI RUMFARDHAYI ABOKAI{#BANGON DUNIYA PART 1 {-I~}Lokacinda Sarki Kaushatu dan,Kan,ana Tunku maikai yaro makasa yadira akasa saida hankalin kowa yatashi domin tunikasa takama girgixa koramu sukama ambaliya hankalin Halittun daji manya dakanana yatashi sukama xarya acikin daji sarki Kaushatu yakwarara ihu yajijjiga gaturan hannayansa yadubi Makamakan gwaggon birannan yace kai tsinannu ganinan gareku yafalfala aguje yatunkaresu suma sukwarma ihu sutunkaroshi ahassale suka hadu atsakiya akai kwaram kwatsam dankari ainan halittunnan suga balbalin bala,i da masifa domin wani,irin kisan gilla yakemusu tamkarbarnan iska haka yake fatalidasu tamkar guguwar annoba haka yake turasu kiyama duk inda yakutsa sai kaga gawawwaki naxuba kawuna natashi sama yasare yabanke gamida Farkewa dankari koda masifataimasifa halittunnan suji masifa aisai suka tarwatse amma saboda bala,i irinna Sarki Kaushatu sai yakwarara ihu tuni watamasifaffiyar wuta tabisu daya bayan daya takonesu kaf Sai yajuya yaceda jama,arsa kubiyoni mutnkari tsinanniya Jajira take yanufi Wutan yana wanidam dam yanaham aisai wutan tarabu biyu hanya tasamu kai tsaye sarki Kaushatu yafada hanyar shida Jamarsa sukawuce lami lafiya sannan suka riski katom dutsennan mai aman wuta dankari babu wata hanyada xasu wuce face wutarnan tababbakesu nanfa akai cirko cirko Sarki Kaushatu yaceda,dakarunsa lallai babu watahanya sai mungifta tagaban dutsennan mai aman wuta sai yadaga murya yace lallai kowa yashirya domin xan aikata wani tsafi lallai xandakatarda wutar na tsawon dakika Sittin lallai duk wanda baiyi kokari yawuce adan wannan lokacinba to yahallaka nantake yafara karanto wasu sarkakkun kalmomi daga kalmomin tsafi damatsanancin Sauri yake Karantowa yarintse idanunsa yaigumi Sharkaf tundaga sama harkasa can akwarara tsawa mairudarwa saiSarki Kaushatu yabude idanunsa take wutantadauke aibaicema kowakomaiba sai yasaki linxamin dokinsa kamar walkiya yagilma hakasuma tawagarsa suka rika gilmawa suna wucewa amma tsananin yawansu saida lokacinnan yacika basugama wucewaba take dutsen yacigaba da aman wutansa yababbake wadanda suka rage Kowaige Sarki Kaushatu da dakarunsa basuyiba sukabi wata siririyar hanya maitsayi take wasu Aljannu masu sufar batoyi sukarika shawagi asamansu suna yunkurin daukansu sarki kaushatu yadagamurya yace yaku jama,ata lallai kadawanda yadaga kai yakalli aljannunnan koyai kokarin yakarsu xai mutuhaka sukaci gabada tsula gudu a yar karamar hanyarnan batoyinnan suna musu baraxana, Amma,al,amarin Boka Barnuhu da tawagarsa masu kokarin samama duniya,sauki sunutsa acikin tafiya domin su isaWadil Maut domin sumallaki Miyagun takubba tafiya suke babuSassauci kamar xasu tashi Sama suna keta kwaxaxxabo gamida haure duwatsu suna tsallake koramau da tsaunuka harsu isawata doguwar sahara mai tsananin xafida kuna saidasukai tafiya tatsawon sa,auku cur sannan sukawuce Saharan sai su hangi wani bahagondaji maitarin duhuwa dadogayen itatuwa gamida manyamanyan Duwatsu sunadab dashiga daji Sai Boka Barnuhu yakwarara ihu gamida tsawa yace yaku taron maxaje lallai kada wanda yakuskura yashiga wannan dajin cik dakaru sukaja linxamin dawakansu dawakai sukai turjiya gamida Haninya bayan ansami Natsuwa sai Boka Barnuhu yace yaku maxajen fama lallai kowa yashirya yagyara damaransa domin tunkaran mutuwa gamida shirya shirin Gumu Gimbiya Eela tace yakai babban boka shin wace masiface acikin wannan daji Boka Barnuhu yace akwai wasu arnan daji masu tsananin karfigamida taurinkai da jaraban tsafi sam basabarin wata bakuwar halitta tawuce tawannan daji lallai tarihi yanuna samada shekaru dari biyubaya babu wata Halitta mutum ko,aljan ko gungun dabbobi dasuka keta wannan daji batareda arnan dajinnan sun hallakasuba kod boka Barnuhu yagama wannan bayaniSai Sadauki Amirul Jaishi yakwarara ihu yace lallai yau tarihi xaikaryerayuka xasu salwanta kuma saimunma kasa ado dajini yadaga murya yace tabbas ko,amutu ko,airai saimunketa dajinnan mun wuce ai yanarufe bakinsa Sai aka kwarma wani ihu mai furgitarwa gamida raxanarwa kwatsam sai cincirundon arnan dajinnan surika futowa daga cikin dajinnan yawansu yawuce misali,girmansu yakaigirman katuwar Bishiya sunarike dawasu miyagun makamai marasa kangado bakakenekirin munana masu kamada aladu sukai sahusahu saimuxurai sukeyi gamida lashe bakunansu tabbas insun sami naman mutum bashakkaci xasuyi Sarkinsu Maisuna Karkuxu yadakama Su Boka Barnuhu tsawa yanamaicewa ku mazzaje lallaikusani bama yaki Saida dalili dan haka inamai baku Shawara daku juya kukoma baya kunemi wata hanyar mutukar kunason kucigaba darayuwa aduniya turkashi lallai maza basa daukan Raini aituni Yarima Fawan yadakamai tsawa yace kaimutumin daji karyanka tasha karya lallai babu abinda xaisa mukomadabaya saidai mugo gamida Gwabxawa karfida karfi dantse da dantse wanda xai mutu ya mutu wandaxairayu yarayu wohoho ai sai Sarkin,arnan dajinnan yahassala yakwarara ihu yaima Jama,arsa tsawa gamida ambato wasu kalamai marasa Fassara aisai Jama,arsa sukai Ihu sukaikan Su Boka Barnuhu Suma sukai kainsu ahassale kowani bangare na Ihu gamida kururuwa sukai taho mugama akai karambatan karfe jini yakwaranyeda tsoka afara neman ranjuna ashiga Kairuwa ranadankari nanfa ihun maxaje yawaita arnan dajinnan sukarikama maxaje kisangilla wani abintashin hankali sukuma kaifida tsini baya tasiri ajikinsu kaiya aikoda adaulokaci anawannan bakin gumurxu Sai arnan dajinnan suka furgita Dakarun Boka Barnuhu ran maxaje yabaci Sadauk Amirul Jaishi yakwarara ihu maraxanarwa wanda saida tai sanadiyar yaki yatsaya cik NIMA NAYI RUFARSHAYI

BANGON DUNIYA by Ibni Abdullahi part 1E,F,G,H,I & JBANGON DUNIYA PART 1E} Jiragen ruwa sukamike acikin Bahar xum sai tafiyasuke maxaje na rafka ihu gamida kururuwa suna saran,iska da takobi basuda wani buri face Fatan aukuwar bala,i suna sha,awar xubarda jini dagwada karfin dantse ga abokaningaba dayake tafiyace da akeyinta bisa alkaluman tsafi tuni sun tsallake Bahar Xumsunfada Tekun Xurum ai tafiya kandan sukayi sai akaji Sarki Kaushatu dan Kan,ana jikan Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana da yunwa yadaddage yakwarara ihuyanacewa kai maxaje matuka jiragen ruwa daga jinsin aljannu da mutane mudafe datuki domin Gakifi Kurdum can agabammu kuma haryanxu Sarkan ajalina taredashi tananan acikinsa take Dakaru sukaiduba gabansu kawai sai sukahango ruwa nawani toroko yanaxillo yanakara gaba da sauri alamun tafiyarKifi Kurdum maxaje sukasa ihu dakururuwa sutunkari wannan Kifi Abinka da harkan tsafi tuni Sucimma kifi sukewayeshi babu hanyarda xai iya guduwa kifin yabayyana asaman ruwa girma kifi yayigirman Giwa girmansa yawuce misali domin ganin girman kifinkawai ya,isa yasa Xuciyar maxaje tabuga abinkada shu,umim kifi sai yarika kallon maxaje daya bayandaya kamar yana irgasu Sarki Kaushatu yakwarma ihu yace kaiKifi Kurdum lallai abisa umurnina inacewa ka amayoda sarkan daka hadiya mutukar kana bukatan kacigabada rayuwa cinkin Salama Kifin yai gunji kawai sai yanutse cikin ruwa nanfa dakarun Sarki Kaushatu sukama dawur dawur da idanu Sarki Kaushatu yace maxaje lallai kukasance cikin shiri domin komai xai iya faruwa,lallai dayuwam xa,amutu kwatsamsai Kifi Kurdum yayo sama yafuto daga cikin ruwa asamansa akwai tsinannun aljannunnan guda bakwai masu sarrafashi suna rike dawasu bakada kwari dankari aisai suka fara sakin kibau gadakarun sarki Kaushatu dan Kan,ana Kamar saukan ruwan sama nanfa sushiga babbakealjannuda mutane ihun maxaje yagauraye ko,ina aljannunnan bakwai surikita Jama,ar sarki Kaushatu kisa suke bashara,a nanfa masifa tasamu gindin xama wutar yaki taruru mutuwa tarika shawagi akammaxaje tana wafce rayukansu tana watsasu kiyama tsabar masifa na aljannunnan bakwai sai sudaka tsallesubar kan kifin sudira ajiragen ruwan dakarun Sarki Kaushatu sufarma maxajeda sara dasuka sutarwatsa jirgi sukashe jama,ar ciki subankama jirgin wuta yakone kurmus shikansa Kifi Kurdum saboda Shu,u,manci tako,ina feshin wuta yakeyi bakida hancinsa da fuka fukansa yana kone abokan gaba kaiya aikoda Sarki Kausatu yaga balbalin bala,i damasifa da ake saukema dakarunsa sai yakwarma ihu maitsananin kara da rudarwa yaxare takobi yai girgixa take yarabu xuwa gida bakwai kowani daya yafuskanci aljani guda dankari nanfa yaki yasauya salo domin wata sabuwar masiface akwantota tsakanin aljannunnan da Sarki Kausatu yaki yasarke maitada hankali Tuni yasa gatari alokaciguda yafaskara kan aljannu uku yafasa kijin biyu yamurde wuyan daya kawai sai ragowan aljaninnan yabace ajikin Kifi Kurdum sannan kifin yatashi Sama daniyyar guduwa Sarki Kaushatu yahade guri daya yai girgixa yatashi saman yariski katon kifinnan sukacame da yaki asama shida kifinnan kayya lallai wata tsiyasai dangado koda masifatai masifa sai sukarika sakema juna bala,i,daga kofofin tsafi tuni suka haifar dawani hayaki gamida rugugi maitada hankali kifi Kurdum yabusama Sarki Kaushatu wata Shu,uman wuta takama ilahirin jikinsa bakidaya hankalin jama,arsa yatashi shikuma kifinnan sai yatsaya asararin samaniya yana wani juyi kamar yana wasan Farinciki kayya da kifinnan yasan masifar da xata sameshi da yakara gaba aguje domin lokaci daya wutar tamutu sai SarkiKaushatu yabayyana yaya wani baki sannan yakunbura yakara girmatsanani girama yaninka kifinnan biyu yakwarara ihu yamika hannunsa tadanki Kifinnan yakafa hanna yensa abakin Kifin kamar Gora haka Sarki Kaushatu yabara kifinnan gida biyu yai jifada sassan jikin kifinSai Sarkan ajalii tabayyana asama Sarki Kaushatu yakaimata kamu amma shu,umar Sarkan saita xille tayo kasa xata fada cikin ruwan tekum Xurum Sarki Kaushatu yabiyota da tsananin gudu yana kwarma ihu yanacema dakarunsa kucafeta kada kubarri ta afka ruwannan aisai aljannu da mutane sukai cincirundo suka daga hannayensu domincafe sarkannan shikuma Sarki Kaushatu sai yarika saukowa ahankali domin yasadakar cewa Bamakawa Dole Sarka ajali tasauka ahannun daya daga cikin Dakarunsa kawai sai yarika kyakyata dariya abinsa Kayya da Sarki Kaushatu da jama,arsa sunsan masifarda xata afkamusu toda kowa yai takansa domin lokacinda Sarkar tayo kasa taxo dabda Dakarun Sarki Kaushatu Sai tafudda wani masifaffen haske haske yaketa tacikin dakarun Sarki Kaushatu abin bakyan gani domin haka hasken yarika shiga jikin aljannuda mutane yanafasasu kama tangaran haka suke tarwatsewa wohohonanfa tekun yarikede yaxama tekun jine yacika da gawawwakin aljannu da mutane, Sarkan tatsundumacikin ruwa Sarki Kaushatu yakwarara ihu shima yatsunduma cikin ruwan yakunna nutsu inda yabar dakarunsa suna cigaba da fashewa can yafuto yatsaya asaman ruwa yakama karanto kalaman tsafi gamidasuburbudo warkoki daga Warkokintsafi saiwani janhaske yashigi jama,arsa take sudaina fashewa alokaci guda kuma ruwa tekun yakafe halittun ruwan suka bayya afili tsananin Fushi sai Sarki Kaushatu yabusa musu wutar tsafi yakonesu bakidaya shida Jama,arsa suka koma kan tudu yakalle dakarunsa wanda adasunkai miliyan bakwai amma yanxu basuwuce miliya ukuba yakwarma ihu yace ahalin yanxu Sarka ajali tabar cikinruwa kuma wata Matsafiyar aljana maisuna Jajira itace tawufce sarkan Yadagamurya yacekuma tadauki ajalinta kawaisai yaigudu maxaje rufamar baya INASUNUFANE SHAYI YA ISO#BANGON DUNIYA PART 1 G
Lokacin da Sarki Kaushatu yakumbura kuma ya harxuka yakwarara ihu sai ya afkama Macijiya Dallura da wani irin yaki maitada hankaili itama ta ruftamar sushiga farautan ran juna amma awannan karan labari yasha banban domin tuni Sarki Kaushatu yama Dallura raunika fiyeda Sittin yasare mata kawuna biyar inda yatasata agaba yana sauke mata axabar yaki dakanta taja baya sannan ta xubbda makamanta tai sujjada ga Sarki Kaushatu tace daga yau nibaiwarkace domin kai shaidanine uban Shaidanu Sarki Kaushatu yakeceda dariya akarke yakwarara ihu yace wane yaro kuma wane uban yaro ni Sarki Kaushatu dan kan,ana jikan Sarki Kurungu tsinanne uban mutsiyata Yadubi jama,arsa yace kowa yashirya xamu tunkari Dutsan wuta domin acanne Aljana Jajira take Rayuwa ahalin yanxu ta ajiye Sarkan ajali atsakiyar Fadanta sannan takewaye ilahirin dajin da shaidanun aljannu masu mutukar hadari lallai su iblisaine wadanda atarihinsu basusan faduwaba balle tsoro sukashe mutum kuma sunacin naman mutu haka kuma suna kashe aljani kuma sunacin naman aljani tabbas mudasu xamu gwabxa yaki mai take sai mai tsawon kwana kawai sai yadaka tsalle yahaye dokinsa yasaki Linxamin doki yanna cikin Dokar daji bakida dakarunsa suka rufamar baya hada maciya Dallura saida sukai tafiyar wata guda cur bisa alkaluman tsafi Sannan Suka isa Dutsan wuta wani kasur gumin Dutsene da yaxagaye dajin kaf babu wata hanyar wucewa sannan da xaran katunkareshi to xaima feshin wuta kakone kurmus dankari koda suka iso wannan waje sai suka tsaya inda Jama,ar aljannu da mutane gamida Dodanni suka tsorata daganin wannan Shu,umin Dutse domin aman wuta yakeyi bakakkautawa babu wata hanyar wucewa Sarki Kaushatu dankan ana yakarema Dutsannan kallo tsaf sannan yadubi jama,arsa yace yaku jama,ata lallai kusani bamuda wata hanya face muketa tacikin wannan gagarumar wuta mu haura dutsannan muriski aljana Jajira domin fadarta nabayan wannan tsinannen Dutse ai sai Hankalin jama,a yatashi domin kowa yasan shiga wannan wuta tamkar sallamama Mutuwace Koda sarki Kausahatu yafahimci Jama,arsa suntsorata ainun sai yabushe dadariya inda akarke yakwarara ihu sannan yaxarce takaranto wasu kaman tsafi yanuna wutarnan dankari ai amaimakon wutar ta mutu sai akwarara ihu wutar takara toroko tai Sama tashiga feshi tanayin harshe tana laso jama,ar aljannu da mutane daga rundunan Sarki Kaushatu tana kone su tuni jama,a Sukaja baya ran Sarki Kaushatu Yabaci yatunkari Wutar yanarike da wani bakin mashi da bakin Garkuwa tabbas iblishi iblishine domin tilas Wuta tadaina feshi takoma gudaya tairmi tanaci balbal Sarki Kausatu yaci gabada kusantar Wuta sai akara kwatsatsa ihu anacewa kai tsinanne lallai yauce ranan mutuwarka kawai Sai wasu jajayan Gwaggo birai girmansu yakai girman katuwar bishiyan kuka jajur suke kamar Garwashin wuta jikinsu harcida wuta yakeyi suka rika futowadaga cikin wutannan suna rikeda takubba yawansu yaxarce misali muninsu baxai fasaltuba suka afkama Sarki Kaushatu dayaki irinna amatu ko airai nanshima yafada musu sushiga gogawa dankari yaki yakaure inda sukarikaimai sara da suka yanakarewa gamida gocewa yana maida musu da martani wani abin takaici shine kwata kwata makami baya tasiri ajikinsu hankalin Sarki Kaushatu yatashi yafusata yarafka ihu yadaga hannayansa sama yarintse idanunsa yana karanto karatun Sur kulle inda biroyinnan suka rika tafkamar Sara dasuka amma kamar suna saran Dutse sambaidamu da suba takubbasu suka rika kararayewa can amaka wata tsawa da walkiya mai tsoratarwa dankari jama,asuka furgita anemi Sarki Kaushatu arasa yabace bat nanfa Dadakarusa da abokan artabusa sushiga xare,idanu amma bashi ba alamansa can akwarara tsawa gamida walkiya jama, sukadaga kai sama,atsorace kayya tsinanne tsinanne ai saiga Sarki Kaushatu na saukowa daga sararin Samaniya yana cikin wata damaran yaki jakur yanarike dasu jajayan gatura wata naci ajikinsa balbal kai inka ganshi saikadauka Iblishin Tabdijama ai Saikallo yakoma Sama domin al,amari yaxama masifa dabala i sannu ahankali yadira akasa kasa tai girgixa duwatsu suka ammsa koramu sukama ammbaliya dawakai suka xarya suna neman shiga dajiiiAmma gwaggwannin biriroyinnan sai suka jadaga dashiri Gumu KAI WANNAN SHAIDANINE NANUFI RUMFARDHAYI ABOKAI{#BANGON DUNIYA PART 1 {-I~}Lokacinda Sarki Kaushatu dan,Kan,ana Tunku maikai yaro makasa yadira akasa saida hankalin kowa yatashi domin tunikasa takama girgixa koramu sukama ambaliya hankalin Halittun daji manya dakanana yatashi sukama xarya acikin daji sarki Kaushatu yakwarara ihu yajijjiga gaturan hannayansa yadubi Makamakan gwaggon birannan yace kai tsinannu ganinan gareku yafalfala aguje yatunkaresu suma sukwarma ihu sutunkaroshi ahassale suka hadu atsakiya akai kwaram kwatsam dankari ainan halittunnan suga balbalin bala,i da masifa domin wani,irin kisan gilla yakemusu tamkarbarnan iska haka yake fatalidasu tamkar guguwar annoba haka yake turasu kiyama duk inda yakutsa sai kaga gawawwaki naxuba kawuna natashi sama yasare yabanke gamida Farkewa dankari koda masifataimasifa halittunnan suji masifa aisai suka tarwatse amma saboda bala,i irinna Sarki Kaushatu sai yakwarara ihu tuni watamasifaffiyar wuta tabisu daya bayan daya takonesu kaf Sai yajuya yaceda jama,arsa kubiyoni mutnkari tsinanniya Jajira take yanufi Wutan yana wanidam dam yanaham aisai wutan tarabu biyu hanya tasamu kai tsaye sarki Kaushatu yafada hanyar shida Jamarsa sukawuce lami lafiya sannan suka riski katom dutsennan mai aman wuta dankari babu wata hanyada xasu wuce face wutarnan tababbakesu nanfa akai cirko cirko Sarki Kaushatu yaceda,dakarunsa lallai babu watahanya sai mungifta tagaban dutsennan mai aman wuta sai yadaga murya yace lallai kowa yashirya domin xan aikata wani tsafi lallai xandakatarda wutar na tsawon dakika Sittin lallai duk wanda baiyi kokari yawuce adan wannan lokacinba to yahallaka nantake yafara karanto wasu sarkakkun kalmomi daga kalmomin tsafi damatsanancin Sauri yake Karantowa yarintse idanunsa yaigumi Sharkaf tundaga sama harkasa can akwarara tsawa mairudarwa saiSarki Kaushatu yabude idanunsa take wutantadauke aibaicema kowakomaiba sai yasaki linxamin dokinsa kamar walkiya yagilma hakasuma tawagarsa suka rika gilmawa suna wucewa amma tsananin yawansu saida lokacinnan yacika basugama wucewaba take dutsen yacigaba da aman wutansa yababbake wadanda suka rage Kowaige Sarki Kaushatu da dakarunsa basuyiba sukabi wata siririyar hanya maitsayi take wasu Aljannu masu sufar batoyi sukarika shawagi asamansu suna yunkurin daukansu sarki kaushatu yadagamurya yace yaku jama,ata lallai kadawanda yadaga kai yakalli aljannunnan koyai kokarin yakarsu xai mutuhaka sukaci gabada tsula gudu a yar karamar hanyarnan batoyinnan suna musu baraxana, Amma,al,amarin Boka Barnuhu da tawagarsa masu kokarin samama duniya,sauki sunutsa acikin tafiya domin su isaWadil Maut domin sumallaki Miyagun takubba tafiya suke babuSassauci kamar xasu tashi Sama suna keta kwaxaxxabo gamida haure duwatsu suna tsallake koramau da tsaunuka harsu isawata doguwar sahara mai tsananin xafida kuna saidasukai tafiya tatsawon sa,auku cur sannan sukawuce Saharan sai su hangi wani bahagondaji maitarin duhuwa dadogayen itatuwa gamida manyamanyan Duwatsu sunadab dashiga daji Sai Boka Barnuhu yakwarara ihu gamida tsawa yace yaku taron maxaje lallai kada wanda yakuskura yashiga wannan dajin cik dakaru sukaja linxamin dawakansu dawakai sukai turjiya gamida Haninya bayan ansami Natsuwa sai Boka Barnuhu yace yaku maxajen fama lallai kowa yashirya yagyara damaransa domin tunkaran mutuwa gamida shirya shirin Gumu Gimbiya Eela tace yakai babban boka shin wace masiface acikin wannan daji Boka Barnuhu yace akwai wasu arnan daji masu tsananin karfigamida taurinkai da jaraban tsafi sam basabarin wata bakuwar halitta tawuce tawannan daji lallai tarihi yanuna samada shekaru dari biyubaya babu wata Halitta mutum ko,aljan ko gungun dabbobi dasuka keta wannan daji batareda arnan dajinnan sun hallakasuba kod boka Barnuhu yagama wannan bayaniSai Sadauki Amirul Jaishi yakwarara ihu yace lallai yau tarihi xaikaryerayuka xasu salwanta kuma saimunma kasa ado dajini yadaga murya yace tabbas ko,amutu ko,airai saimunketa dajinnan mun wuce ai yanarufe bakinsa Sai aka kwarma wani ihu mai furgitarwa gamida raxanarwa kwatsam sai cincirundon arnan dajinnan surika futowa daga cikin dajinnan yawansu yawuce misali,girmansu yakaigirman katuwar Bishiya sunarike dawasu miyagun makamai marasa kangado bakakenekirin munana masu kamada aladu sukai sahusahu saimuxurai sukeyi gamida lashe bakunansu tabbas insun sami naman mutum bashakkaci xasuyi Sarkinsu Maisuna Karkuxu yadakama Su Boka Barnuhu tsawa yanamaicewa ku mazzaje lallaikusani bama yaki Saida dalili dan haka inamai baku Shawara daku juya kukoma baya kunemi wata hanyar mutukar kunason kucigaba darayuwa aduniya turkashi lallai maza basa daukan Raini aituni Yarima Fawan yadakamai tsawa yace kaimutumin daji karyanka tasha karya lallai babu abinda xaisa mukomadabaya saidai mugo gamida Gwabxawa karfida karfi dantse da dantse wanda xai mutu ya mutu wandaxairayu yarayu wohoho ai sai Sarkin,arnan dajinnan yahassala yakwarara ihu yaima Jama,arsa tsawa gamida ambato wasu kalamai marasa Fassara aisai Jama,arsa sukai Ihu sukaikan Su Boka Barnuhu Suma sukai kainsu ahassale kowani bangare na Ihu gamida kururuwa sukai taho mugama akai karambatan karfe jini yakwaranyeda tsoka afara neman ranjuna ashiga Kairuwa ranadankari nanfa ihun maxaje yawaita arnan dajinnan sukarikama maxaje kisangilla wani abintashin hankali sukuma kaifida tsini baya tasiri ajikinsu kaiya aikoda adaulokaci anawannan bakin gumurxu Sai arnan dajinnan suka furgita Dakarun Boka Barnuhu ran maxaje yabaci Sadauk Amirul Jaishi yakwarara ihu maraxanarwa wanda saida tai sanadiyar yaki yatsaya cik NIMA NAYI RUFARSHAYI
Load Comments

Subscribe Our Newsletter

Notifications

Disqus Logo