BANGON DUNIYA part 1 D - HAUSA EBOOKS -->

HAUSA EBOOKS

NQNia.blogspot.com Is a Premium Template Sharing BlogBANGON DUNIYA PART 1D Sarkinnan yadubi Boka yace wace gasace wannan Boka Barnuhu yace,duk jarumi ko sadauki dayake son kasancewa daya dagacikin tawagardakarun Xumunci tosai yashirya shirin tunkara Jabalul Maut domin mallakan daya dagacikin Miyagun takubba goma shabiyu dake kogon tsafi dankari aijin wannan batu na Boka Barnuhu saimanyan sarakuna da sadaukai da jarumai naduniya suka mike atare sukwarara ihu Sarki Jahuru yadakama bokaBarnuhu tsawa yacekai mahaukaci shin kasan abinda kakefada koko kahaukacene Boka Barnu yace inacikin hayyacina wani sarki yace amma kasan balbalin bala in dake Jabalul Maut kuwa Boka Barnuhu yace lallai akwai masifu da bala o,i awannan tafiya maitaken tafiyan ajali amma kusani Mutukar mukabari Sarki Kaushatu yamallaki Sarkan ajali tosai munfuskanci Masifar daba,atabajin labarintaba lallai sai sarakunan duniya sunkoma bayin Sarki Kaushatu domin yama Mutanen Duniya tanajin gamida tattalin axaba marasa adadadi bakidaya dakin taron yaitsit domin,anshiga halin gaba kura baya xaki can sai wata Sarauniya tamike tace nice Sarauniya Eelaa mai mulkin Kasara Sham shin tayaya Dakarun xumunci xasu tallafi duniya Boka yace indan har asamu jaruman fama dasu iya tunkaran Jabalul Maut sukasamo miyagun takubba goma shabiyu to sune za,asanya musu dakarun xumunci kuma sune xasushiga daji domin bayaro Kairuf Kariya Sarki Jahuru yace wanene Yaro Kairuf Boka Barnuhu yace shiyaro kairuf shine kadai yaron da Sarkan,ajali zata iya zama awuyansa tsawon shekara guda kusani ahalin yanxu Sarkan ajali tananan yawo aruwa tanufi Bahar maliya kuma xataci gaba dayawo aruwa to ahakane Sarkan yata shiga wuyan yaro kairuf tofa daxaran Sarkan tabayyana awuyan yaron Sarki Kaushatu da sauran miyagun halittu da hatsabibai daga aljannu damutane xasushiga farautansa domin mutukar wani yainaran kama yaro Kairuf yatsareshi tsawon Kwanaki talatin to Sarkan xataxama mallakinsa Boka yacigabada cewa to Su Dakarun xumunci xasu kasancene masuba Yaro kairuf kariya sannan suyaki duk wani hatsabin sarki da yainasaran kamashi sukwaceshi susashi ahanya taxuwa bangon Duniya domin indai ainasaran kai Sarkan Bangon duniya ajefata awutar dalma dake Riyar wuta to duniya xata xauna lafiya domin xata narke tabi ruwandalma dake cikin rijiyar aikodajin wannan bayani Sai Sarauniya Eela tace tonine farkon jaruma daxata tunkari Jabalul Maut domin zama daya dagaciki Dakarun xumunci kuma,ina mairantsuwa da jarumtata sainaraka yaro Kairufharbangon Duniya Daganan sai Sai Sarki Sahal yace nima inacikin wannantawaga sai Wata mace tamike tace ni Gimbiya Atine yar mamanasallama rayuwata dan samama Duniya Sauki Sai yarima Anwar saiSadauki Badar sai yarima Auxar sai Gimbiya Miraa sai Jarumi Rafi,atasai Sarki Amirur Jaishi daganan saisadaukai da jaruman sarakuna sama da dubu saba,in sushiga wannan gasa tasamo miyagun takubba tuni maxaje suka hausahu cikin damaran yaki BOKA Barnuhu yadagamurya yace yaku dakarun fama kusani wanna tafiya nine jagoranta sannan xamu fara tayafine mudubu Saba,in ammafa dakyar mutum dubu talatin su isa Jabalul Maut sannan idan mushiga kogon tsafi tofa dakarun Xumuncine kawai xasu iya fotowa araye bakidaya maxaje suka amsa dacewa lallai munbada rayuwarmu domin yayammu da matammu kannimmu da iyayammu surayu Boka Barnuhu yace tomujeee mutunkari mutuwa domin samama duniya sauki take Runduna tai yammacin duniya tafiya taitafiyamaxaje sukarika ratsa koramu daduwatsu harsu riski wani wadi mai kyan yanayi gamida dausayi maidadi aisunasanya kafafunsu awannanwadi sai,akwarara wani sakaran ihumaifurgita maza tunitawaga taja tatsayadomin sauraran abinda xaibiyo baya can saisuka hango wata bakar runduna maidauke da Sadaukai kimanin miliyan sittin tatunkarosu gadangada Boka Barnuhu yace maxaje kushirya shiri gwabxa yaki domin gatawagar Sarki Zalimu dan,axlamu nan ai yanarufe baki bakarRundunan nakarasowa Sarki Axlamu yaitsawa yacekai tsinannu lallai kusani yau tabaci muku domin kunyi kicibis mugun gamo kunadaXabi biyu kodai kumika wuya kuxama dakaruna domin inkara karfi wajan neman Sarkan Ajali kokumain yakeku ikarkasheku bakidaya Tuni Gimbiya tune yarmama kura mai ajalin garke taiwaje tace karya kake lallai kasani yadda kakeji da hatsabibanci jarumta gamida tsafi muma hakane saida mubuga aga wanene xai mutu kuma wanene xairayu Ran sarki Zalimu yabaci yakwarma ihu yaima dakarunsa tsawayace ku,afkama tsinannunnan kukashesu bakidaya kayya dakaru sukwarara ihu nanfa yaki yakacame akama musayan takubba karfe yahadu da karfe guri yahadu yayamutse afara asaran rayuka gimbiya tune yarmama tarika xarya tana kifarda maxaje kamar marnan iska sarki Sahal yakutsa cikin abokan gaba yadinga sauke kawunan makiya masifa tai masifa kura tacure tai sama adaina ganin komai sai ihun maxaje da karan haduwan takubba gamida Feshin jini can ihun maxaje yalafa sannan karan takubba ya lafa adainajin motsin komai sai tukuki da tarin bakar kura sannu ahankali kura tayaye haske yabayyana dankari ai bakidaya dakarun Sarki Xalumu dan axlamu babu sauran mai numfashi ganin haka Yakwarara Ihu yace kaitsinannu lallai baxambarku tabbas sai nasanyaku acikin ukuba da bala,i sai yaigirgixayatashi sama kamar tsuntsu yalulaka yabace acikin gajimare Boka Barnuhu yace dukda munrasa Jarumai dubu goma munyi nasara akan wannan shaidanin amma tabbas xaidawo, acan kuma bakin kogin Bahar Xum dakarun Sarki Kaushatu dan,kan,ana sungama kera jiragen ruwa guda miliyan daya sutsunduma cikin ruwa domin bin bayan Sarkar Ajali tsananin Shu,umanci sarkaushatu inkaduba shinexagani inkaduba bayama shine atsaye{ 

BANGON DUNIYA part 1 DBANGON DUNIYA PART 1D Sarkinnan yadubi Boka yace wace gasace wannan Boka Barnuhu yace,duk jarumi ko sadauki dayake son kasancewa daya dagacikin tawagardakarun Xumunci tosai yashirya shirin tunkara Jabalul Maut domin mallakan daya dagacikin Miyagun takubba goma shabiyu dake kogon tsafi dankari aijin wannan batu na Boka Barnuhu saimanyan sarakuna da sadaukai da jarumai naduniya suka mike atare sukwarara ihu Sarki Jahuru yadakama bokaBarnuhu tsawa yacekai mahaukaci shin kasan abinda kakefada koko kahaukacene Boka Barnu yace inacikin hayyacina wani sarki yace amma kasan balbalin bala in dake Jabalul Maut kuwa Boka Barnuhu yace lallai akwai masifu da bala o,i awannan tafiya maitaken tafiyan ajali amma kusani Mutukar mukabari Sarki Kaushatu yamallaki Sarkan ajali tosai munfuskanci Masifar daba,atabajin labarintaba lallai sai sarakunan duniya sunkoma bayin Sarki Kaushatu domin yama Mutanen Duniya tanajin gamida tattalin axaba marasa adadadi bakidaya dakin taron yaitsit domin,anshiga halin gaba kura baya xaki can sai wata Sarauniya tamike tace nice Sarauniya Eelaa mai mulkin Kasara Sham shin tayaya Dakarun xumunci xasu tallafi duniya Boka yace indan har asamu jaruman fama dasu iya tunkaran Jabalul Maut sukasamo miyagun takubba goma shabiyu to sune za,asanya musu dakarun xumunci kuma sune xasushiga daji domin bayaro Kairuf Kariya Sarki Jahuru yace wanene Yaro Kairuf Boka Barnuhu yace shiyaro kairuf shine kadai yaron da Sarkan,ajali zata iya zama awuyansa tsawon shekara guda kusani ahalin yanxu Sarkan ajali tananan yawo aruwa tanufi Bahar maliya kuma xataci gaba dayawo aruwa to ahakane Sarkan yata shiga wuyan yaro kairuf tofa daxaran Sarkan tabayyana awuyan yaron Sarki Kaushatu da sauran miyagun halittu da hatsabibai daga aljannu damutane xasushiga farautansa domin mutukar wani yainaran kama yaro Kairuf yatsareshi tsawon Kwanaki talatin to Sarkan xataxama mallakinsa Boka yacigabada cewa to Su Dakarun xumunci xasu kasancene masuba Yaro kairuf kariya sannan suyaki duk wani hatsabin sarki da yainasaran kamashi sukwaceshi susashi ahanya taxuwa bangon Duniya domin indai ainasaran kai Sarkan Bangon duniya ajefata awutar dalma dake Riyar wuta to duniya xata xauna lafiya domin xata narke tabi ruwandalma dake cikin rijiyar aikodajin wannan bayani Sai Sarauniya Eela tace tonine farkon jaruma daxata tunkari Jabalul Maut domin zama daya dagaciki Dakarun xumunci kuma,ina mairantsuwa da jarumtata sainaraka yaro Kairufharbangon Duniya Daganan sai Sai Sarki Sahal yace nima inacikin wannantawaga sai Wata mace tamike tace ni Gimbiya Atine yar mamanasallama rayuwata dan samama Duniya Sauki Sai yarima Anwar saiSadauki Badar sai yarima Auxar sai Gimbiya Miraa sai Jarumi Rafi,atasai Sarki Amirur Jaishi daganan saisadaukai da jaruman sarakuna sama da dubu saba,in sushiga wannan gasa tasamo miyagun takubba tuni maxaje suka hausahu cikin damaran yaki BOKA Barnuhu yadagamurya yace yaku dakarun fama kusani wanna tafiya nine jagoranta sannan xamu fara tayafine mudubu Saba,in ammafa dakyar mutum dubu talatin su isa Jabalul Maut sannan idan mushiga kogon tsafi tofa dakarun Xumuncine kawai xasu iya fotowa araye bakidaya maxaje suka amsa dacewa lallai munbada rayuwarmu domin yayammu da matammu kannimmu da iyayammu surayu Boka Barnuhu yace tomujeee mutunkari mutuwa domin samama duniya sauki take Runduna tai yammacin duniya tafiya taitafiyamaxaje sukarika ratsa koramu daduwatsu harsu riski wani wadi mai kyan yanayi gamida dausayi maidadi aisunasanya kafafunsu awannanwadi sai,akwarara wani sakaran ihumaifurgita maza tunitawaga taja tatsayadomin sauraran abinda xaibiyo baya can saisuka hango wata bakar runduna maidauke da Sadaukai kimanin miliyan sittin tatunkarosu gadangada Boka Barnuhu yace maxaje kushirya shiri gwabxa yaki domin gatawagar Sarki Zalimu dan,axlamu nan ai yanarufe baki bakarRundunan nakarasowa Sarki Axlamu yaitsawa yacekai tsinannu lallai kusani yau tabaci muku domin kunyi kicibis mugun gamo kunadaXabi biyu kodai kumika wuya kuxama dakaruna domin inkara karfi wajan neman Sarkan Ajali kokumain yakeku ikarkasheku bakidaya Tuni Gimbiya tune yarmama kura mai ajalin garke taiwaje tace karya kake lallai kasani yadda kakeji da hatsabibanci jarumta gamida tsafi muma hakane saida mubuga aga wanene xai mutu kuma wanene xairayu Ran sarki Zalimu yabaci yakwarma ihu yaima dakarunsa tsawayace ku,afkama tsinannunnan kukashesu bakidaya kayya dakaru sukwarara ihu nanfa yaki yakacame akama musayan takubba karfe yahadu da karfe guri yahadu yayamutse afara asaran rayuka gimbiya tune yarmama tarika xarya tana kifarda maxaje kamar marnan iska sarki Sahal yakutsa cikin abokan gaba yadinga sauke kawunan makiya masifa tai masifa kura tacure tai sama adaina ganin komai sai ihun maxaje da karan haduwan takubba gamida Feshin jini can ihun maxaje yalafa sannan karan takubba ya lafa adainajin motsin komai sai tukuki da tarin bakar kura sannu ahankali kura tayaye haske yabayyana dankari ai bakidaya dakarun Sarki Xalumu dan axlamu babu sauran mai numfashi ganin haka Yakwarara Ihu yace kaitsinannu lallai baxambarku tabbas sai nasanyaku acikin ukuba da bala,i sai yaigirgixayatashi sama kamar tsuntsu yalulaka yabace acikin gajimare Boka Barnuhu yace dukda munrasa Jarumai dubu goma munyi nasara akan wannan shaidanin amma tabbas xaidawo, acan kuma bakin kogin Bahar Xum dakarun Sarki Kaushatu dan,kan,ana sungama kera jiragen ruwa guda miliyan daya sutsunduma cikin ruwa domin bin bayan Sarkar Ajali tsananin Shu,umanci sarkaushatu inkaduba shinexagani inkaduba bayama shine atsaye{ 

Load Comments

Subscribe Our Newsletter

Notifications

Disqus Logo